Page 1
Thankfully, Inger has recovered, and once again we are able to attend Christian meetings at the Kingdom Hall.”
Muna farin ciki, Inger ta warke, kuma muna iya halartar taron Kirista a Majami’ar Mulki.”
jw2019
Plasma from recovered patients and antibody generation
Plasma daga marasa lafiya da suka samu sauki da garkuwar jiki.
Tico19
Long-term effects for people who have recovered remain unclear, but there is evidence of reduced lung capacity in some recovered patients.
Alamun dogon illa ga mutanen da suka warke bai bayyana ba, amman akwai tabbas na rage karfin huhu a wasu wanda suka warke.
Tico19
Indeed, recovered patients often have a relatively high level of antibodies against the pathogen in their blood.
Tabbas, mara lafiyar da aka dawo dasu galibi suna da babban matakin kariya daga kwayar cuta a cikin jinin su.
Tico19
Brought to his senses, David recovered his fear of God and repented.
Bayan ya dawo cikin hayyacinsa, Dauda ya fahimci muhimmancin tsoron Allah sa’annan ya tuba.
jw2019
As of March 19, these three had already recovered.
A ranar goma sha tara (19) ga Maris, wadannan uku sun riga sun warke.
Tico19
And people who lost their spouse in death recovered from symptoms of depression sooner if they offered support to others.
Bayarwa tana taimaka wa ma’aurata su daina baƙin ciki sa’ad da ɗaya daga cikinsu ya rasu.
jw2019
20 Brother Albarracini has since recovered fully.
20 Ɗan’uwa Albarracini ya daɗe da warkewa.
jw2019
For example, see for the ABC methodology applied to the Tristan da Cunha common cold data from 1967, where counts of I (number of infectious cases) and R (number of recovered cases) are in the tens at most.
Misali, duba ga tsarin ABC wanda aka yiwa Tristan da Cunha bayanan sanyi na yau da kullun daga 1967, inda kirga na I (adadin mutane da ke kamuwa da cuta) da kuma R (adadin wadanda suka warke) suna cikin dubunnan.
Tico19
On the other hand, if it seems appropriate, there may be some benefit in telling how you recovered from the loss of your loved one.
A wata sassa kuma, idan ya dace, zai iya zama da kyau ka furta yadda ka kayad da jiye-jiyenka a mutuwar ƙaunataccenka.
jw2019
Had I been tolerant of my son’s bad conduct, he would never have recovered.”
Da a ce na ƙyale ɗanmu ya ci gaba da yin halin banza, da bai dawo cikin hankalinsa ba.”
jw2019
The Hong Kong Hospital Authority found a drop of 20% to 30% in lung capacity in some people who recovered from the disease, and lung scans suggested organ damage.
Hukuma Asibitin Hong Kong ta sami raguwar 20% zuwa 30% a cikin karfin huhun da wasu suka warke daga cutar, kuma binciken huhun yana nuna lalacewar jikin mutum mutane.
Tico19
To pilot implementation of a scheme for collection of convalescent sera with antibody profiles among recovered cases of COVID-19 discharged to the community
Don aiwatar da wani tsari na tattara tarin kwayar cuta tare da bayanan tsofaffi tsakanin bayanan da aka samu na COVID-19 da aka sallama a cikin alumma
Tico19
The collection of the blood from patients who recovered from a contagious disease to treat other patients suffering from the same disease or to protect healthy individuals from catching the disease has a long history.
Tarin jini daga marasa lafiyar da suka murmure daga wata cuta mai yaduwa don yi wa wasu marasa lafiya da ke fama da wannan cuta ko kuma kare lafiyar mutane daga kamuwa da cutar yana da dogon tarihi.
Tico19
A Canadian group reported that SARS-CoV-2 was detected in both mid-turbinate and throat swabs of patients who recovered and left the hospital 2 weeks earlier, which indicates that the newly identified virus could become a cyclical episode similar to influenza.
Wata Kungiya daga Kanada ta ba da rahoton cewa an gano SARS-CoV-2 a cikin tsakiyar turbinate da makogwaron majinyacin da suka murmure kuma suka bar asibiti makonni 2 da suka gabata, wanda ke nuna cewa sabon kwayar cutar da ke nuna za ta iya zama wani abu mai kama da cutar mai kama da mura.
Tico19
Transferring purified and concentrated antibodies produced by the immune systems of those who have recovered from COVID-19 to people who need them is being investigated as a non-vaccine method of passive immunisation.
Canja wurin tsarkakewa da tattarawar garkuwan jiki wanda aka samo ta wurin tsarin garkuwan jikin wadanda suka warke daga cutar COVID-19 zuwa mutane da ke bincika a matsayin hanyar mara bada maganin rigakafi.
Tico19
After their miraculous deliverance through the Red Sea, the Israelites proclaimed in song to Jehovah: “You in your loving-kindness [or, “loyal love,” footnote] have led the people whom you have recovered.”
Bayan ya cece su cikin mu’ujiza daga Jar Teku, Isra’ilawa suka yi shela cikin waƙa ga Jehovah: “Kai cikin [ƙaunarka ta alherin ko kuma, ƙauna ta aminci] ka biyar da mutane waɗanda ka fanshe su.”
jw2019
For example, antibodies isolated from a recovered patient neutralized MERS-CoV.
Alal misali, warewar kwayoyin garkuwar jiki daga wani mara lafiya mai warkewa ya watsar da MERS-CoV.
Tico19
(Jonah 2:2) Jonah prayed, Jehovah answered his prayer, and Jonah recovered spiritually.
(Yunana 2:2) Yunana ya yi addu’a, Jehovah ya amsa addu’arsa, kuma Yunana ya farfaɗo a ruhaniya.
jw2019
Why is a papyrus fragment recovered from an ancient trash heap in Egypt of special interest?
Me ya sa ya dace a yi wa wanda ya ƙi tuba yankan zumunci?
jw2019
Revelation 9:1-4 compares the small band of anointed Christians who recovered from spiritual inactivity in 1919 to a swarm of locusts that burst into action.
Ru’ya ta Yohanna 9:1-4 ta kwatanta ƙaramin rukuni na shafaffu Kiristoci da suka farfaɗo daga rashin aiki na ruhaniya a shekara ta 1919 zuwa rundunar fari da suka soma aiki nan da nan.
jw2019
In 1952, after Mother recovered from her illness, I served together with three pioneer sisters for two months as a vacation (auxiliary) pioneer.
A shekara ta 1952, mahaifiyata ta sami sauƙi, kuma na yi hidimar majagaba na ɗan lokaci na wata biyu tare da ’yan’uwa mata uku.
jw2019
As of yesterday, Bangladesh's Institute of Epidemiology, Disease Control and Research (IEDCR) reported the number of recorded infected cases included 114 active cases and 33 recovered cases who were staying home.
A jiya, Hukumar binciken kan cututtuka na Bangledesh, wato Disease Control and Research (IEDCR) ta ba da rohoton lambar wadanda suka kamu da cutan wanda ya hada da wasu wadanda suke da cutar su 114 da kuma wadanda suka warke su 33 wadanda suke zaman gida.
Tico19
Months went by before we recovered, and we experienced other health problems.
An yi watanni kafin mu warke, kuma mun yi wasu ciwon bayan hakan.
jw2019
Tell them about others you know of who successfully recovered from a similar loss.
Ka yi masu magana game da wasu da sun shaida makamancin abu kuma kayadda shi ko.
jw2019