Page 1
As for the two books mentioned in the question —“the book of Jashar” and “the book of the Wars of Jehovah”— they seem to have been existing documents that were not inspired.
Littattafai biyu da aka ambata, wato, “litafin Jashar” da kuma ‘litafin Yaƙin Jehobah’ ba hurarrun littattafai ba ne.
jw2019
How can I “put away deceit” when completing forms, such as school examination papers, tax returns, or government documents? —Ephesians 4:25; Isaiah 28:15; Matthew 22:17-21; Romans 13:1-7.
Ta yaya zan iya “kawasda ƙarya” sa’ad da nake cika fam, kamar takardun jarabawa na makaranta, haraji, ko kuwa takardu na gwamnati?—Afisawa 4:25; Ishaya 28:15; Matta 22:17-21; Romawa 13:1-7.
jw2019
At least three documents from ancient Assyria mention this king of Israel by name.
Aƙalla takardu guda uku na Assuriya ta dā sun ambata sunan wannan sarkin Isra’ila.
jw2019
Why do we call these documents treasures?
Me ya sa muka kira waɗannan littattafan dukiyoyi?
jw2019
And just as a clever forger tries to pass phony documents, so apostates use “counterfeit words,” or false arguments, trying to pass their fabricated views as if they were true.
Suna ƙoƙari su sa mutane da yawa su gaskata da koyarwarsu na ruɗu. Bitrus ya kuma ce suna son “juya” Nassosi.
jw2019
4:13) Those documents were likely portions of the Hebrew Scriptures that Paul used in his in-depth study.
4:13) Wataƙila waɗannan littattafan sashen Nassosi na Ibrananci ne da Bulus ya yi amfani da su wajen yin nazarinsa mai zurfi.
jw2019
But thanks to Danièle’s warning, I had time to entrust some documents to another brother.
Amma da yake matata ta gargaɗe ni, hakan ya taimaka mini in ba wani ɗan’uwa takardun da nake riƙe da su.
jw2019
True, no mention of Queen Esther has been found in surviving secular documents, but Esther would hardly be the only royal personage who was erased from public records.
Ko da yake babu wani littafin tarihi da ke ɗauke da sunan nan Sarauniya Esther, amma akwai sunayen sarauniya da kuma sarakuna da yawa ma da aka soke daga littattafan tarihi.
jw2019
The man said that he was a legal resident but had been robbed of his documents and money.
Mutumin ya ce shi ɗan ƙasar ne, amma an sace takardunsa da kuma kuɗinsa.
jw2019
Scholars discerned that these documents contained the same text in different languages, all written in cuneiform script.
Masana sun gano cewa waɗannan allunan suna ɗauke ne da rubutu iri ɗaya na cuneiform amma a harsuna dabam-dabam.
jw2019
Yes, some Bible writers did refer to or consult existing but uninspired histories or documents.
Hakika, wasu marubutan Littafi Mai Tsarki sun ambata ko kuwa sun yi amfani da waɗannan tarihin da suka wanzu amma ba hurarru ba ne don samun ƙarin bayani.
jw2019
However, cuneiform documents from the Persian period, including the Cyrus Cylinder, provide convincing evidence that the Bible record is accurate.
Amma, rubuce-rubucen cuneiform na zamanin Farisa, har da Cyrus Cylinder, sun ba da tabbatacciyar shaidar da ta nuna cewa abin da ke rubuce cikin Littafi Mai Tsarki daidai ne.
jw2019
The publication 1-2-3 of Disaster Education recommends including the following items: First-aid supplies, bottled water, nonperishable food, and important documents.
Littafin nan, 1-2-3 of Disaster Education ya ambata cewa mutum zai iya yin tanadin waɗannan abubuwan da ke gaba: Kayan jinyar gaggawa, ruwan kwalaba, abincin da ba zai lalace ba, da kuma muhimman takardu.
jw2019
After 1,700 years, would the lies and nonsense in those papers become true simply because the documents were very old?
Bayan shekaru dubu ɗaya da ɗari bakwai, ƙaryace-ƙaryace da wofin da ke cikin littattafan za su zama gaskiya ne don dai sun daɗe sosai?
jw2019
These cuneiform documents included a prayer in which King Nabonidus referred to “Bel-sar-ussur, my eldest son.”
Waɗannan rubutu a kan dutsen sun haɗa da wani addu’a wanda Sarki Nabonidus ya ambata “Bel-sar-ussur, babban ɗana.”
jw2019
Giselle, a 17-year-old girl, found a wallet with documents and the equivalent of $35 (U.S.).
Wata ’yar shekara 17, mai suna Giselle, ta tsinci zabira da ke ɗauke da takardu da kuma daloli 35.
jw2019
Documents, photographs, news clippings, films, and recordings are digitized.
Ana saka littattafai da hotuna da labaran da aka yanka daga jaridu da fina-finai da kuma abubuwan da aka ɗauka a tef cikin faifai don a saka a kwamfuta.
jw2019
This codex from the early 15th century is one of the oldest extant documents in which the Tetragrammaton is rendered “Iehoua.”
Daga ƙarni na 15 wannan littafin shi ne litafin da ya fi daɗewa da aka rubuta “Iehoua” da baƙaƙe.
jw2019
It seems that they were uninspired documents that existed in Bible times and were referred to by Bible writers. —3/15, page 32.
Wataƙila wadannan littattafan ba hurarru ba ne da suka wanzu a lokacin da aka rubuta Littafi Mai Tsarki kuma waɗanda suka rubuta Littafi Mai Tsarki sun ambata su.—3/15, shafi na 32.
jw2019
Some have included such copies with their will and other important documents about insurance, finance, contacts with government offices, and so on.
Ya kamata tsofaffin da masu kula da su da kuma waɗanda suka saka musu hannu a katin DPA ɗin su sami kofi guda na katin da aka cika.
jw2019
They can therefore be accessed electronically to avoid handling original documents or other items of historical value.
Da hakan, za a iya bincika su a na’ura don a guji ɓata ainihin littattafai na dā ko kuma wasu kayayyaki da suke da amfani a tarihi.
jw2019