Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bbchausa verticals/106 why our Universe exists

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 21:33, 20 May 2025 by Admin (talk | contribs)
# English Hausa Internal Source Link
1 Scientists in a race to discover why our Universe exists [1] Masana kimiyya na fafutukar binciko dalilin samuwar sammai da ƙassai [2] --[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]
2 A vast cavern in South Dakota shielded from the outside world will house sensitive equipment to detect tiny changes in sub-atomic particles Maka-makan koguna da aka gina a ƙarƙashin ƙasa a jihar South Dakota da ke Amurka wadanda suka zamo kariya daga duk wata hayaniya da ke faruwa a doron ƙasa za su zamo wurin da za a ajiye na'urorin da za su gano sauye-sauyen da aka samu a ƙananan ƙwayoyin zarra --[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]
3