Page 1
You will discover that, far from being a closed book, the Bible is “beneficial for teaching, for reproving, for setting things straight, for disciplining in righteousness,” so that you “may be fully competent, completely equipped for every good work.” —2 Timothy 3:16, 17.
Za ka lura cewa Littafi Mai Tsarki bai da wuya ainun, amma yana da ‘amfani ga koyarwa, ga tsautawa, ga kwaɓewa, ga horo kuma da ke cikin adalci,’ domin ka “zama kamili, shiryayye sarai domin kowane managarcin aiki.” —2 Timotawus 3: 16, 17.
jw2019
But she will suddenly discover that her confidence is misplaced.
Amma za ta ankara cewa ta yi aikin banza.
jw2019
Imagine, for instance, a book collector who finds a precious volume after a long search, only to discover that it is missing several vital pages.
Alal misali, ka yi tunanin mutum mai adana littattafai wanda ya samu wani littafi mai tamani da yake nema da daɗewa, amma sai ya ga cewa babu shafuffuka da yawa masu muhimmanci a cikin littafin.
jw2019
“Instead of fighting the pressure,” says Discover magazine, “they let it collapse their lungs completely.”
Jaridar Discover ta ce, “maimakon yin tsayayya da nauyin jikinsu, suna barinsa ya danna huhunsu gaba ɗaya.”
jw2019
As we discuss how several of the covenants mentioned in the Bible relate to that heavenly government, discover why we can put our unshakable confidence in the Kingdom.
Yayin da muke tattauna yadda alkawura da dama da aka ambata a cikin Littafi Mai Tsarki suke da alaƙa da wannan mulkin sama, ka koyi abin da ya sa za mu iya ba da gaskiya sosai ga Mulkin.
jw2019
As you attend Christian meetings and tell others about Bible truth, you will discover that you no longer feel the desire to be part of false religion and its customs.
Yayin da kake halartan taron Kirista kuma kake koya wa mutane gaskiyar Littafi Mai Tsarki, za ka soma ƙyamar addinin ƙarya da kuma al’adunsa.
jw2019
By getting to know other Christian families, we discover that some of them have successfully overcome challenges similar to our own and that they can help us to succeed as well.
Idan muka ƙoƙarta muka san sauran ’yan’uwanmu Kiristoci da ke cikin ikilisiya, hakan zai sa mu ga cewa wasu daga cikinsu sun taɓa fama da irin matsalar da muke fuskanta, kuma za su iya taimaka mana mu warware namu matsalolin.
jw2019
Ec 2:10, 11 —What did Solomon discover regarding wealth?
M. Wa 2:10, 11—Mene ne Sulemanu ya fahimta game da wadata?
jw2019
Be that as it may, what “richness” is there for a student of the Bible to discover?
Ko yaya dai, wane “arziki” ne ɗalibin Littafi Mai Tsarki zai samu?
jw2019
What a fine opportunity the Family Worship evening provides to discover spiritual treasures! —Prov.
Bauta ta Iyali da yamma zarafi ne mai kyau na koyan batutuwa masu tamani na ruhaniya!—Mis.
jw2019
But if you allow frustration to make you give up serving Jehovah, you would soon discover that no one else cares for you more genuinely than your God-fearing parents and your congregation.
Amma idan har hakan ya sa ka daina bauta wa Jehobah, daga baya za ka fahimta cewa babu wanda ya fi ƙaunarka kamar ’yan’uwa da kuma iyayenka.
jw2019
3. (a) As explained at Romans 13:8-10, what do we discover when we study the Mosaic Law?
3. (a) Kamar yadda Romawa 13: 8-10 ya nuna, me za mu koya idan muka yi nazarin Dokar Musa?
jw2019
After a while, you discover that you are going in the wrong direction.
Da ka soma tafiyar, sai ka gane cewa ka ɓata hanya.
jw2019
Similarly, there is no need for us to experience the “decadent course of debauchery” in this world just to discover how excruciatingly distressing that can be. —1 Pet.
Hakazalika, ba zai dace mu ɗanɗana “haukar lalata” na wannan duniyar don kawai muna so mu gane baƙin cikin da hakan yake jawowa ba.—1 Bit.
jw2019
15, 16. (a) Describe the scene at the threshing floor as Boaz finished working for the evening. (b) How did Boaz discover that Ruth was lying at his feet?
15, 16. (a) Ka kwatanta abin da ya faru bayan Boaz ya kammala aiki da yamma. (b) Yaya Boaz ya lura cewa Ruth tana kwance a ƙafafunsa?
jw2019
Truly, concealed in Jesus are spiritual gems of incomparable value, waiting for careful students of the Bible to discover.
Hakika, a cikin Yesu an ɓoye dukiyoyi masu tamani sosai, suna jiran ɗalibai masu ƙwazo sosai su gano su.
jw2019
Unhesitatingly, he answers, “It is the realization that no matter how much we learn about Jehovah and the universe, there is still much more to discover.”
Ya ce: “Sani cewa ba zan iya taɓa fahimtar kome game da halittun Jehobah ne ya taimake ni.”
jw2019
Like them, you can discover that God still fulfills this heartwarming promise: “As a mother comforts her son, so I will keep comforting you.” —Isaiah 66:13.
Za ka iya zama kamar su domin sun shaida cewa har ila, Allah yana cika wannan alkawarin: “Kamar wanda uwatasa take yi masa ta’aziya, haka nan zan ta’azantar da ku.” —Ishaya 66:13.
jw2019
But she will suddenly discover that she has miscalculated her chances of survival.
Amma za ta gane cewa ta yi kuskure.
jw2019
But if we show initiative, we will discover many other ways of being hospitable.
Amma idan muka soma yin hakan, za mu gano wasu hanyoyi da yawa na yin karimci.
jw2019
If they get to know the older ones, your youngsters will discover a delightful reservoir of experience and wisdom.
Idan kun sa yaranku su saba da manya ma, za su koya cewa manya suna da hikima sosai.
jw2019
3 As you study the Bible, you will discover that God wants you to be his friend.
3 Sa’ad da kake nazarin Littafi Mai Tsarki, za ka fahimci cewa Allah yana so ka zama amininsa.
jw2019
Read God’s Word with an open mind, eager to discover its Author’s thrilling message.
Ka karanta Kalmar Allah da zuciya ɗaya, don ka fahimci saƙo mai ban sha’awa na Mawallafin.
jw2019
Discover how they concern you.
Ka bincika yadda wannan labarin ya shafe ka.
jw2019