Page 1
(Zabura 41:3) Saboda haka, idan akwai alamun cewa wasu hanyoyin binciko rashin lafiya ko magance rashin lafiya da rauni sun ƙunshi sihiri, dole ne Kirista na gaskiya ya guje su.
(Psalm 41:3) Hence, if there are indications that a certain diagnostic procedure or therapeutic treatment may contain spiritistic elements, a true Christian should reject it.
jw2019
Mene ne mazan suka binciko?
What did the men learn?
jw2019
idan kasashe suka gane, gwaji, warkar, binciko, da tura mutanen su izuwa agaji, “ inji Tedros Adhanom Ghebreyesus, shugaban kungiyar WHO.
" If countries detect, test, treat, isolate, trace and mobilize their people in the response,"" said Tedros Adhanom Ghebreyesus, the Director-General of the WHO. "
Tico19
Ƙari ga haka, ya yi magana da shugabanan coci da yawa da fatan cewa za su amince da koyarwar da shi da abokansa suka binciko daga Littafi Mai Tsarki kuma su koya wa mabiyansu.
At one point, he met with a number of local clergymen in hopes that these men would accept the truths that Russell and his associates had discovered from the Bible and teach them to members of their congregations.
jw2019
Bayan ya gama aika saƙon, sai ya shiga Intane don ya binciko farashin wani abin da yake son ya saya.
While he is online, he goes to a Web site to see if the price has gone down on an item he wants to purchase.
jw2019
(b) Ka ba da misalin da ya nuna cewa za mu iya koyan darussa da dama idan muka binciko wasu bayanai game da wani sashe na Littafi Mai Tsarki.
(b) Give an example of how background information may reveal lessons that are not immediately obvious.
jw2019
An gano lymphocytic da aka binciko gawaki.
Lymphocytic infiltrates have also been reported at autopsy.
Tico19
Muna bukatar mu faɗa wa kanmu gaskiya kuma mu binciko ainihin nufe-nufen zuciyarmu.
We need to be honest with ourselves and identify the intentions of our heart.
jw2019
Na taimake ta binciko wurin da ake taro na yaren Caina a birnin Vancouver kuma ta soma halartan taron bayan ’yan kwanaki.
I made arrangements, and within a few days, she was at the meeting of a Chinese-language congregation in Vancouver.
jw2019