Page 1
God’s transfer of his Son’s life from heaven to the womb of Mary caused conception, and God’s holy spirit shielded Jesus from inheriting imperfection from Mary. —Luke 1:31, 35.
Allah ya kawar da ran Yesu daga sama zuwa mahaifar Maryamu kuma ruhu mai tsarki na Allah ya kāre Yesu don kada ya gāji ajizanci daga Maryamu. —Luka 1:31, 35.
jw2019
Although King David repented of his sins involving Bath-sheba, he was not shielded from the consequences of his actions.
Ko da yake Sarki Dauda ya tuba daga zunubin da ya yi da Bath-sheba, ba a kāre shi ba daga sakamakon ayyukansa.
jw2019
20 Because Obadiah demonstrated courage through godly fear, Jehovah evidently shielded him from his enemies.
20 Domin Obadiah ya nuna gaba gaɗi don tsoron Allah, Jehobah ya kāre shi daga magabtansa.
jw2019
We are not shielded from the adverse effects of the current “critical times.”
“Miyagun zamanu” za su iya shafansu.
jw2019
Because Jehovah has shielded us with his powerful wings! —Psalm 17:7, 8.
Domin Jehovah ya kāre mu da fukafukansa masu karfi ne!—Zabura 17:7, 8.
jw2019
Just as the eagle safeguards its young, so Jehovah had shielded and protected the fledgling nation of Israel.
Kamar yadda gaggafar take kāre ’yan kanananta, haka Jehovah ya kāre karamar al’ummar Isra’ila.
jw2019
However, does that mean that you are shielded from all affliction?
Amma, wannan yana nufin cewa za a kāre ka daga dukan wahala ne?
jw2019
In Mic 6 verse 5, Jehovah reminds the nation of Israel that he protected them against Balak and Balaam and that he shielded the Israelites during the last leg of their journey from Shittim in Moab to Gilgal in the Promised Land.
A aya ta 5, Jehovah ya tuna wa al’ummar Isra’ila cewa shi ya kāre su daga Balak da Balaam kuma shi ya kāre Isra’ilawa a ƙarshen tafiyarsu daga Shittim a Mowab zuwa Gilgal a Ƙasar Alkawari.
jw2019
7:9, 14) Thus that crowd, as a group, will be shielded from extinction throughout the remainder of the last days.
Yoh. 7:9, 14) Saboda haka, Allah zai kāre taro mai girma don kada kowa ya halaka su baki ɗaya a wannan kwanaki na ƙarshe.
jw2019
It was as if a screen blocked their eyes of discernment, just as a screen shielded the Holy from the view of those in the tabernacle courtyard. —Exodus 40:28.
Kamar dai ƙyalle ya rufe masu idanunsu na fahimi, kamar yadda danga ta tare waɗanda suke cikin haikali Mai-Tsarki daga farfajiyar alfarwa.—Fitowa 40:28.
jw2019
Jehovah Shielded Them in the Shadows of the Mountains
Jehobah Ya Kāre Su A Cikin Inuwar Duwatsu
jw2019
Nevertheless, David was not shielded from the disastrous consequences that followed.
Duk da haka, ba a kāre Dauda daga bala’i da ya biyo baya ba.
jw2019
3 Jehovah Shielded Them in the Shadows of the Mountains
3 Jehobah Ya Kāre Su a Cikin Inuwar Duwatsu
jw2019
Shielded Against Intimidation
An Kāre Su a Lokacin Razana
jw2019