Page 1
Each body of elders will need to make sure that a schedule is drawn up and that adequate supplies and equipment are made available for keeping the congregation’s place of worship in optimal condition.
Ya kamata kowane rukunin dattawa su tsara yadda za a riƙa tsabtace ta kuma su tabbata cewa akwai isashen kayan aiki don tsabtace Majami’ar Mulki.
jw2019
(Romans 1:1, 7) Similarly, all ‘the holy ones in Ephesus and faithful ones in union with Christ Jesus’ were to have their “feet shod with the equipment of the good news of peace.”
(Romawa 1:1, 7) Hakanan ma, duka ‘tsarkaka da ke Afisa, amintattu cikin Almasihu Yesu’ za su “kai bisharar salama ya zama kamar takalmi a ƙafafun[su].”
jw2019
David Sinclair spoke of how the Publishing Committee oversees the purchasing of supplies and equipment for branches.
David Sinclair ya yi magana game da yadda Kwamitin Buga Littattafai yake kula da sayan kayayyaki da na’urori ga rassa.
jw2019
Some intrigued listeners hung from rope ladders on the sides of the gymnasium; others perched atop the exercise equipment.
Wasu da suke son su ji jawabin sun hau tsāni na igiya a gefen ɗakin. Wasu kuma suka hau kan kayan motsa jiki.
jw2019
It has also been found that people, after having recalled or contemplated unethical acts, tend to wash hands more often than others, and tend to value hand washing equipment more.
An kuma gano cewa wasu mutane sukan wanke hannayensu sau da yawa, fiye da sauran jama’a bayan sun yi tunanin aikata wani abin da ya saba wa doka, kuma sukan martaba kayan wanke hannu fiye da saura.
Tico19
Some Chinese students at American universities joined together to help send aid to virus-stricken parts of China, with a joint group in the greater Chicago area reportedly managing to send 50,000 N95 masks to hospitals in the Hubei province on 30 January.The humanitarian aid organization Direct Relief, in coordination with FedEx, sent 200,000 face masks along with other personal protective equipment, including gloves and gowns, by emergency airlift to the Wuhan Union Hospital by 30 January.
Wasu daliban Sinawa a jami'o'in Amurka sun hadu tare don taimakawa kan aika da taimako ga sassan kasar Sin da kwayar cutar ta kashe, tare da wata rukunin hadin gwiwa a cikin babban yankin Chicago da aka bayar da rahoton cewa za su tura mashin 50,000 na N95 zuwa asibitoci a lardin Hubei a ranar 30 ga Janairu. Kungiyar ba da agaji ta jin kai ta kai tsaye, tare da hadin gwiwar FedEx, sun tura kayan rufe fuska 200,000 tare da sauran kayan kariya na sirri, gami da safofin hannu da kayan kwalliya, ta hanyar saukar jiragen sama na gaggawa zuwa Asibitin Wuhan a ranar 30 ga Janairu.
Tico19
Personal protective equipment (PPE) is considered less effective than engineering and administrative controls, but can help prevent some exposures.
Kayayyakin kariya wato Personal Protective Equipent (PPE) ana ganin kamar baida karfin kariya amma zai taimaka wajen rage wata cutar, amma zai iya rage kamuwa da cutan.
Tico19
It has also caused a shortage of personal protective equipment worldwide, with the WHO warning that this will endanger health workers.
Ya Kuma Kawo Karancin Kayan Kariya A Duniya, Da Gargadin WHO cewa Ma’aikatan Kiwon Lafiya Na Fuskantar Barazana A Bangaren Aikin Su A Sanadiyyar.
Tico19
That complete equipment from God must, therefore, include up-to-date knowledge of God’s Word.
Wannan cikakken makamai na Allah dole ne ya haɗa da sani na yanzu na Kalmar Allah.
jw2019
We share regularly in cleaning and maintaining our Kingdom Halls, and those who handle electronic equipment used by the congregation do so carefully.
Muna taimaka wajen share Majami’un Mulki da yin gyare-gyare, kuma wasu suna mai da hankali sosai wajen kula da na’urorin da ake amfani da su a taro.
jw2019
According to WHO director-general Tedros Adhanom, the demand for personal protection equipment has risen 100-fold.
A cewar babban darecta na WHO Tedros Adhanom, bukatar kayan aikin kariya na mutum ya haura kashi 100.
Tico19
Law enforcement officials who must make contact with individuals confirmed or suspected to have COVID-19 are recommended to follow the same guidelines as emergency medical technicians, including proper personal protective equipment.
Jami’an mahukunta wadanda dole ne su hadu da mutanen da aka same su da cutar ko ake zaton suna da COVID-19 ana shawartarsu da bin dokokin gaggawa na masun aikin asibiti, tare da ingantaccen kayan aikin kariya.
Tico19
Eze 39:9 —After Armageddon, what will be done with the war equipment that the nations will leave behind?
Eze 39:9 —Bayan yaƙin Armageddon, mene ne zai faru da makaman yaƙi da al’ummai suka ƙera?
jw2019
The invisible electricity may be used to perform various functions, depending upon the type of equipment it powers.
Ƙarfin lantarki da ba a gani za a iya amfani da shi a yi abubuwa da yawa, dangane da irin abin da yake ba wa ƙarfi.
jw2019
The United States Food and Drug Administration has issued warnings about shortages of drugs and medical equipment due to increased consumer demand and supplier disruption.
Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta U.S. ta ba da gargadi game da karancin magunguna da kayayyakin asibiti sakamakon karuwar nema daga masun amfani da su don damuwar rashin rabawa
Tico19
(Matthew 28:19; Hebrews 13:15) Having our “feet shod with the equipment of the good news of peace” is an indispensable part of our “complete suit of armor” —our defense against Satan’s attacks.
(Matta 28:19; Ibraniyawa 13:15) ‘Ɗaura wa sawayenmu shirin bishara ta salama’ “dukan makamai” da wajibi ne—wato kāriyarmu daga farmakin Shaiɗan.
jw2019
Direct care for a patient with probable or confirmed COVID-19 disease without using proper personal protective equipment;
Kulawa ta kai tsaye ga mara lafiya tare da mai yiwuwa ko aka tabbatar da cutar COVID-19 ba tare da amfani da ingantattun kayan kariya na sirri ba;
Tico19
Roman soldiers needed adequate shoes or sturdy sandals, since during a campaign they often marched 20 miles [30 km] each day while wearing or carrying some 60 pounds [27 kg] of armor and equipment.
A lokacin da za su tafi wajen yaƙi, sojojin Roma suna yin tafiya har na tsawon mil 20 kuma suna ɗauke da kayan yaƙi da makamai da suka kai nauyin kilo 27, saboda haka suna bukatar takalma masu ƙwari.
jw2019
We left the pickup at a ranchito, and for the next three hours we proceeded on foot, carrying our equipment to the bottom of the ravine.
Mun bar a-kori-kurar a wani ƙauye da ke ware, kuma muka yi tafiyar awa uku da kafa, muka kai kayanmu zuwa gidin kwazazzabon.
jw2019
Others are given support assignments, such as the maintenance of buildings and equipment or the physical care of the Bethel family.
Wasu suna tallafawa ta aiki a wurin kula da gine-gine da kayayyakin aiki ko kuma kula da bukatu na jiki na iyalin Bethel.
jw2019
Hazard controls appropriate for these workers include engineering controls such as negative pressure ventilation rooms, and personal protective equipment appropriate to the job task.
Lurawar hadari wanda ke daidai ga ma’aikata na hade da lurar Injiniya kamar su dakin matsin na’urar iska, da kayayyakin kariyar ma’aikata wanda ya dace ga aikin.
Tico19
Others may handle the sound equipment, the distribution of literature, the congregation accounts, and the assigning of witnessing territory to members of the congregation.
Wasu kuma suna kula ne da kayan sautin ko rarraba littattafai, wasu suna kula da kuɗin ikilisiya ko kuma ba da yanki ga waɗanda za su fita yin wa’azi.
jw2019
The coronavirus outbreak has been blamed for several instances of supply shortages, stemming from globally increased usage of equipment to fight the outbreaks, panic buying, and disruption to factory and logistic operations.
Barkewar Cutar Coronavirus Yasha Korafi Da Dama Akan Yankewar Kaya, Farawa Daga Karuwar Yawan Bukatar Kayakin Fada Da Cutar A Duniya, Siyayya Na Rashin Zato, Dama Rashin Daidaito A Tafiyar Da Kamfanoni Da Ma Hada-hada.
Tico19
For healthcare professionals caring for people with COVID-19, the CDC recommends placing the person in an Airborne Infection Isolation Room (AIIR) in addition to using standard precautions, contact precautions and airborne precautions.The CDC outlines the guidelines for the use of personal protective equipment (PPE) during the pandemic.
Masu kiwon lafiya da ke kula da mutane masu COVID-19, CDC ta bayar da shawaran sanya mutumin cikin AIIR, wato dakin da aka kebe tare da kiyayewa, kiyaye haduwa da kiyayewan iska. CDC sun bayyana ka’idoji na amfani da kayan kare kai (PPE) a lokacin anoban.
Tico19
But what about those people who do not have this equipment?
Amma mutane da ba su da wannan na’urar fa?
jw2019