Page 1
* All life on our globe depends on the energy generated by atomic reactions on the sun.
* Dukan rai a duniya ya dangana ne a kan ƙarfi da yake samu daga ayyukan atam bisa rana.
jw2019
Other innovations, though, have made life more dangerous —gunpowder, land mines, cigarettes, and the atomic bomb, to name a few.
Amma wasu kamar bindigogi da bama-bamai da ake binnewa a ƙasa da sigari da kuma makamin nukiliya da dai sauransu suna jawo haɗari ga rayuwa.
jw2019
Science writer David Bodanis observed: “The mass our Sun is exploding into energy each second is equivalent to [billions of atomic] bombs.”
Wani masanin kimiyya mai suna David Bodanis ya ce: “A kowace daƙiƙa, rana tana fid da zafi da ya yi daidai da na biliyoyin bama-bamai na atam.”
jw2019
8:24) For example, the United States caused terrible ruin on an unprecedented scale when it dropped two atomic devices on an enemy of the dual world power.
8:24) Alal misali, Amirka ta jefa bama-bamai na atam guda biyu da suka halaka abubuwa sosai a ƙasar da ke gaba Mulkin Biritaniya da Amirka.
jw2019