Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- affair <> sha'ani, harka, al'amari / lamari, magana
- look into the matter <> bincika al'amarin.
- take the matter seriously <> kula da al'amarin sosai.
- make matters worse <> caɓa sha'ani = rikita sha'ani.
- Domestic matters <> Harkokin cikin gida.
- Worldly matters <> Al'amuran duniya.
- the fact of the matter is... <> haƙiƙanin gaskiyar magana shi ne...
- difficult problem, issue <> matsala, illa
- What's the matter? <> Menene matsalar? <> Me ya faru?
- It's the matter of monetizing that is bothering <> Matsalar kuɗi ce ta ke damu na.
- What's the matter with your car? <> Me ya samu motar ka/ki?
- (in forming indefinites) ko da, duk da haka, ko'ina/koyaushe (anywhere, anytime, no matter when or where), duk yadda (no matter how)
- They were action-focused, no matter which language was used <> Suna mai da hankali ne kan aiki, ko da wane yare su ke magana kuwa.
- ɓurɓushi
- When the Universe was created two kinds of particles were created: matter...
A lokacin da sarari da duniya za su samu, abubuwa biyu ne suka wanzu: wato ɓurɓushi --bbchausa verticals/106 why our Universe exists
- When the Universe was created two kinds of particles were created: matter...
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- yi muhummanci, inganci, ko amfana
- It doesn't matter <> ba kome = ba damuwa.
Synonyms