Preposition
from - arising out of... <> kalma mai nuna tsakanin nisan wani wuri zuwa wani, ko wani lokaci zuwa wani
- sun yi tafiya daga Kano zuwa Jiagawa <> They traveled from Kano to Jigawa
- Ina aiki tun daga safe zuwa azahar. <> I've been at work from this morning up until noon.
Noun 1
dagā f (plural dagage)
- bangle-charm (worn on the upper arm or wrist)
Noun 2