Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

aya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 21:54, 1 March 2016 by Admin (talk | contribs)

aya in English

verse, stanza, sign

Noun / Suna

Tilo
aya

Jam'i
ayoyi

f

  1. alamar da take nuna cikar ma'ana dangane da karatun Ƙur'ani, ko rubutu, ko magana. <> a miracle, verse
  2. ɗigo da ake yi don nuna alamar tsayawa a rubutu ko karatu <> (punctuation) period
  3. ishara ko darasi <> a lesson or hint