Noun
tara (suna f )
- ƙyama
- a fine - money that you pay for breaking a rule or the law. <> tara; tarar kuɗi
- There is a $500 fine for smoking inside.
- a stiff fine <> tara mai tsanani
- the number nine, 9 <> adadin ƙidaya wanda ya fi takwas, ya kuma gaza goma da ɗaya.