m

- wani nau'in zare mai kyan gaske da ake yin tufafi mai ƙyalƙyali da shi musamman saboda adon mata; yana kama da rumi <> fine silk, silk thread (zaren alharini)
- Anã sanya musu ƙawa, a cikinsu, daga mundãye na zinariya, kuma sunã tufantar wadansu tũfãfi kõre, na alharĩni rakĩki da alharini mai kauri <> They will be adorned therein with bracelets of gold, and they will be dressed in green garments, made of fine silk and thick silk... Quran 18:31