Jami a aba mi sm. ni mutumin da ba Balarabe ba ne, ko Rabila da ba ta Larabawa ba. Misali a ana da tauhidi ana cewa Muhammadu ja a bil Kur ani al'azim darikul huda ila kafati Muslimina wa ila kafatil rabi wal ajami, watau Muhammadu (S. A. W. ya zo da AlRur'ani mai girma, tafarkin shiriya ga dukkan Musulmi, da Larabawa da mu bebayi (watau. marasa bakin Larabci). Siffa tare da "rubutu", rubutun ajami Rubutu da bakaken Larabci amma ba harshen Larabci aka rubuta ba. Bambance rubutu tsakanin na allo da na boko