Verb
- to rise, stand, stretch, straighten up (madaidaita, daidaita karkata). <> tashi tsaye kyam, miƙar da abu
- miƙe ƙafa - wato fita ɗan yawo <> taking a walk, taking a tour; when a person relaxes and gets comfortable
- Da wannan hukunci shugaban Najeriya Goodluck Jonathan zai miƙe ƙafa sosai wajen gudanar da mulkin ƙasar da kotun ta halatta zaɓensa. [1]