Noun / Suna
f
- alamar da take nuna cikar ma'ana dangane da karatun Ƙur'ani, ko rubutu, ko magana. <> a miracle, verse, stanza, sign
- ɗigo da ake yi don nuna alamar tsayawa a rubutu ko karatu <> (punctuation) period, full stop.
- ishara ko darasi <> a lesson or hint
- tigernut, Cyperus esculentus, Yellow Nutsedge <> aya - ana samunta daga ciyawa. Ana cin ta ɗanya ko a yi kununta. [1]