ManzonAllah - mutumin da Allah ya aiko don ya isar da saƙonsa ga al'ummarsa. See: Annabi. <> Messenger of God sent to deliver God's message. Often referring to The Messenger of God Prophet Muhammad.
a messenger, an errand boy. <> kowane mutum da aka aika don ya isar da wani saƙo.