Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

goge

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 12:56, 4 June 2017 by Admin (talk | contribs) (Created page with "==Verb== # See wanke, goga (brush). {{cx|brushing}} #: ''No amount of '''brushing''' your teeth will get rid of it – [http://www.bbc.com/future/story/20161223-ho...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Verb

  1. See wanke, goga (brush).

(brushing)

  1. No amount of brushing your teeth will get rid of it – [1] <> Duk yadda ka wanke bakinka ba za ka iya raba shi da warinta ba, [2] = Babu irin goge hakoran da za ka yi ya kawar da shi – [3]

Noun

Tilo
goge

Jam'i
goguna

m

goge musical instrument
  1. wani abin kiɗa da akan rufa ƙoƙo da tantani a giciya icen da aka ɗaura wa izgar doki. <> a large one-string bowed musical instrument.
  2. tawadar zuge.
  3. gogen damo
    1. wata irin bishiya mai yin ƙaro.
    2. wani irin ɗan kunne mai sha kamar na goge.


Noun 2

Tilo
goge

Jam'i
babu (none)

m

  1. tarawa da yarinya ƙanƙanuwa marasa ƙofa ta hanyar goga mata azzakari a matuncinta.