See: saɓo
Hausa
Adjective
sabuwa = f
- something new, fresh - abin da aka gama samar da shi ko aka fara amfani da shi yanzu, watau kishiyar wanda aka daɗe ana amfani da shi, watau tsoho.
- Antonym: tsoho
- shaƙuwa da wani mutum ko wani abu
- mayar da abu ya zama jiki, saba wa da wani ko abu <> familiarity
- Sabo is another way of spelling saɓo.