Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

majigi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 11:27, 2 July 2017 by Admin (talk | contribs)

Noun 1

m

  1. an outdoor motion-picture movie. a projector <> hotuna masu motsi da ake nunawa a farin bango ta hanyar harba su da wata na'ura a farin bango ta hanyar harba su da wata na'ura da wutar lantarki mai hsaken gaske.
    Before you is a large motion-picture screen. <> A gaban ka ga labulen majigi babba.
    Do we refuse to sit with men of untruth through television programs, videos, motion pictures, Internet sites, or other means? <> Muna ƙin tarayya da mutanen banza ta wurin wasannin telibijin, bidiyo, majigi, dandalin Intane, ko ta wasu hanyoyi?

Noun 2

  1. wani irin icce da ake yin jan turi da shi