Noun
- A consumer is someone who buys or uses goods or services. <> mai siyayya ko ciniki.
- Successful ads employ clever words and pictures to appeal to the longings and fancies of the consumer. <> ’Yan talla suna amfani da abin armashi da hotuna masu kyau da na marmari domin su jawo masu ciniki.
- But it remains to be seen whether consumers who are armed with this knowledge change their shopping habits at the meat counter. [1] <> Sai dai, saura ya rage ga masu sayen nama idan suka samu fahimta ko za su sauya dabi'arsu wajen sayen naman. [2]