Noun
Jam'i |
smallpox f (usually uncountable, plural smallpoxes) <> cutar agana ko ciwon agana, mai fita, ciwon masassara/mashashara/masasara, 'yan rani.

- wata cuta ta ƙuraje da ta fi kama yara, takan sa cin-zanzana a fuska da tabbuna a jiki <> (pathology) An acute, highly infectious often fatal disease caused by Variola virus of the family Poxviridae. It was completely eradicated in the 1970s. Those who survived were left with pockmarks.
- The Europeans brought new diseases such as smallpox, measles, dysentery, influenza, syphilis and leprosy.
- Shahararren malamin yace ya zamo wajibi jama'a su yi na'am da rigakafin cutar ta Polio ganin yadda aka samu kawar da agana da ciwon barci. [1]
- Tomorrow I want you to remind me about that medicine for preventing smallpox. Ina so ka tuna mani gobe zanchen maganin nan na hana mashashara. [2]
- Kodayake, ta bayyana cewa wannan lalurar ta fara ne kimanin shekara shida da suka wuce bayan ta yi fama da ciwon masassara. [3]
Synonyms
See also
Google translation of agana