Pronounciation (yadda ake faɗi)
Kea kamar k-eya
- lura da hankali, a hankali, reno, adana, kula da, damu.
- My wife caring for the baby. <> Mata ta ce ta ke kula da jaririn mu.
- It's under my care. <> Ya na hannuna.
- I don't care. <> Ba ruwa na. = Ban damu ba
Google translation of care
Kula.
- (noun) kula <> care, surveillance;