Noun
m
- ƙasan bishiya ko gini <> basis, foundation or root
- farko ko asalin mutum ko magana ko wani abu <> source, start.
- Wannan da'awar tasa ba ta da tushe. <> This sermon of his does not have any basis.
Google translation of tushe
- (noun) root <> tushe, saiwa; origin <> asali, mafari, tushe; base <> tushe, gindi, tashar soja; bottom <> gindi, tushe; foundation <> tushe, gindi, harsashi; validity <> tushe; warrant <> tushe, haƙƙi;