- kalma mai nuna mamaki ko shakka ko damuwa ko rarrashi. <> passionate expression used to show or emphasize a certain surprise or sad emotion.
- Haba! Ina kai ina yin wannan aiki. <> Oh come on! When will you start working on this?
- Haba wane, ka yi haƙuri mana! <> Hey man, be easy!
- kalma mai bayyana warware kokwanto.
- Haba! Yanzu na san dalilin da ya sa ya faɗi. <> Aha! Now I know why he failed.
- Haba is another way of spelling haba wa.