Noun
- gani
- Synonym: vision
- I don't want lose my sight <> Ban so na daina gani.
- His sight is failing. <> Ganinsa ya ragu.
- He has poor sight. <> Ba ya gani sosai. = Yana gani garma-garma.
- At first sight it seemed very easy. <> Da gani dai sai ka ce ba wuya.
- I know him by sight. <> Na taɓa ganinsa.
- There is no body in sight. <> Ba a ganin kowa.
- Get out of my sight. <> Ɓace mini da gani. = Tafi ka/ki ban waje.
Verb
- hange/hanga, iya gani, tsinkaya, shaidawa, halarta.
- So whoever sights [the new moon of] the month, let him fast it; <> To, wanda ya halarta daga gare ku a watan, sai ya azumce shi, = Wanda a cikin ku suka shaida wannan watan suyi azumi daga nan. --Qur'an 2:185
- to lose one sight <> makance.
Google translation of sight
Gani.
- (noun) gani <> sight, reflection;