Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past participle of tear. <> tsagagge, an tsage, yaggagge, an yage.
- so when her husband saw his shirt torn from the back, he said, "indeed, it is of the women's plan. indeed, your plan is great. <> sa'an nan a lokacin da ya ga rigarsa an tsage ta daga baya, ya ce: "lalle ne shi, daga kaidinku ne, mata! lalle ne kaidinku mai girma ne!" = [ 12:28 ] sa'annan da mijinta ya ga cewa tufarsa ta yage daga baya ne, ya ce, "wannan kaidin mata ne. lalle ne, kaidinku mai girma ne. --Qur'an 12:28