Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sarakuta

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 20:17, 11 March 2019 by Maintenance script1 (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Hausa lemmas)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Noun

Tilo
sarakuta

Jam'i
babu (none)

f

  1. dangantakar da ke tsakanin miji ko iyayensa da iyayen matarsa. <> The relationship between 'in-laws'.
  2. dangantakar da ke tsakanin mata ko iyayenta da iyayen mijinta wadda ake jin kunyar juna.
    Allah Madaukakin Sarki yana cewa cikin suratun Nisaa'i aya ta 36-37: ((Ku bauta wa Allah kada ku masa shirkan kome, sannan ga Iyaye biyu ku kyautata matukar kyautatawa, hakanan ga Ma'abuta kusanci, da Marayu, da Miskinai, da Makusanci ta hanyar sarakuta , da Makwabci, da Abokin zama (miji, ko mata, ko aboki) da abin da hannayen damanku suka mallaka, lalle Allah ba Ya son wanda ya kasance mai nuna yanga da alfahari. [1]
Contents