cancarambe
- [ca"nca+ra+mbe"] {mainly used in ['dan cancarambe] n.m.; fem. 'yar c.; pl. 'yan c.}. Any one or anything not large but of good appearance. (= caras.) <> kalma mai nuna ƙirar abu mai ƙanƙanta da kyau.
- ɗan cancarambe = m
- ƴar cancarambe = f
- ƴan cancarambe = plural / jam'i.