nemo abu da ya ɓata ko ba a gani ba. <> a search (of what's been lost). lost and found property. Verbal noun of cigita.
Umar dai ya gani yau Baba yafi kullum rudewa akan batun Hafsat, sai ya lallaba shi da cewa. "To Baba, za a cigita kada ka damu" ya ce to Umar, a cigita. Allah yasa a dace." [1]