Noun
m
- watan cika-ciki = Muharram, the 1st month of the Islamic calendar.
- ran goma ga watan farko na shekarar Musulmi wanda aka fi sani da Al-Muharram da Larabci. A cikinsa ake azumin Tasu'a da Ashura, kuma ake karɓar kudin shara.
- Synonyms: watan wowwo and watan cin jela
- thanksgiving holiday or break
- Yau Amurkawa Suke Hutun Cika-Ciki -- VOA Hausa