- overcome, defeat, topple.
- Synonym: ka da
- And indeed the disbelievers seem as if they would topple you with their evil gaze when they hear the qur'an, and they say, "he is indeed insane." <> kuma lalle, ne waɗanda suka kafirta suna yin kamar su kayar da kai sabo da kallonsu (kallon mamaki), a lokacin da suke jin karatun alƙur'ani, kuma suna cewa, "lalle ne shi mahaukaci ne!" --Qur'an 68:51