- See also ɗaga
Preposition
Preposition |
- from, among, in - arising out of... <> kalma mai nuna tsakanin nisan wani wuri zuwa wani, ko wani lokaci zuwa wani
- sun yi tafiya daga Kano zuwa Jigawa <> They traveled from Kano to Jigawa
- Ina aiki tun daga safe zuwa azahar. <> I've been at work from this morning up until noon.
- Kuma daga kome mun halitta nau'i biyu = Kuma muka halitta kome nau'i biyu (na miji da mace) <> And in everything have We created opposites, so that you might bear in mind [that God alone is One]. --Quran/51/49
Noun 1
dagā f (plural dagage)
- bangle-charm (worn on the upper arm or wrist)
Noun 2
dāgā f
Google translation of daga
From.