Noun
f
- mother, mom, mama, mommy, (U.K.) mum <> mahaifiya, inna, ummi / umma, iya, baba
- shugaba mace. <> a female leader.
- uwar gida / uwargida: matar gida ko wadda ta fi daɗewa a cikin matan mutum <> wife, housewife, senior wife, madam, Mrs.
- uwar rana <> foster mother
- uwar soro <> woman who's head of an emir's household
- uwar garke - saniyar da ta fi tsufa a dangin shanu <> oldest cow in a herd
- uwar kashi, watau tubura.
- parent
- Ita wannan Hukuma, uwa ce ga Muryar Amurka <> This agency, the parent organization for Voice of America. [1]