Pronunciation
Hausa
- harshen da Hausawa ke magana da shi.
- ƙabila dake zaune a yawanci a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Hausa idan aka ce Hausa ana nufin duk wani abu dayake da alaka da Hausawa ko kasashensu, da Harshen su, Hausawa nada asali a Najeriya da kasar Nijar, wanda ya yadu a duk fadin duniya. Ana kiran masu amfani da harshen da suna Hausawa. [1]
English
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
Proper noun
Proper noun |
- The Chadic language spoken by these people.
- One of the largest ethnic groups in Africa chiefly residing in Northern Nigeria.