Glosbe's example sentences of aika [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar aika:
- Muna kuma nuna ɗabi’a mai kyau idan ba ma yin taɗi ko aika saƙo ta waya ko yin ciye-ciye ko kuma yawace-yawace sa’ad da ake tsarin ayyukan.
We also display good manners by not talking, texting, eating, or roaming the corridors needlessly during the program. [2] - Idan muka bi shi, zai taimake mu mu sami kwanciyar hankali, wanda ya haɗa da tabbacin fata na samun cikakken salama a nan gaba—wanda zai nufi ƙarshen nuna ƙarfi, yaƙi, da kuma aika laifi.
If we follow him, he will help us to gain inner peace, which includes a confident expectation of seeing in the future total peace —which will mean the absence of violence, war, and crime. [3] - Ka nanata batun da ke ƙarƙashin kan maganar nan “Shawara Game da Aika Saƙo.”
Emphasize the points under the subheading “Texting Tips.” [4] - 9 Lokacin da Yohanna mai baftisma yake gidan yari, Yesu ya aika masa wannan saƙo mai ƙarfafawa: “Makafi suna karɓan ganin gari, . . . ana tada matattu.”
9 When John the Baptizer was in prison, Jesus sent him this heartening message: “The blind are seeing again, . . . and the dead are being raised up.” [5] - Don a magance wannan batun, an aika Bulus da Barnaba zuwa “Urushalima wurin manzanni da dattiɓai,” waɗanda su ne hukumar mulki.—Ayukan Manzanni 15:1-3.
To resolve the matter, Paul and Barnabas were sent “to the apostles and older men in Jerusalem,” who clearly served as a governing body. —Acts 15:1-3. [6] - Aika kuɗi zuwa ga gwamnatin ƙasashe marar arziki yana kuma jawo waɗannan abubuwa: Kuɗin da aka ba da don taimakon agaji yana da sauƙin sacewa, saboda haka yakan kai ga rashawa, kuma rashawa, yakan kai ga ƙarin talauci.
Sending money to the governments of poor countries may start another cycle: Aid is easy to steal, so it can lead to corruption, and corruption, in turn, can lead to more poverty. [7] - Almajiran suka shirya ta don a binne, sai suka aika wa manzo Bitrus, wataƙila don ta’aziyya.
The disciples prepared her for burial and sent for the apostle Peter, perhaps for consolation. [8] - Mutane suna iya saka gudummawarsu a ciki ko kuma su aika kai tsaye zuwa ofishin reshen Shaidun Jehobah da ke ƙasar.
Individuals may use them or send donations directly to one of the legal entities used by Jehovah’s Witnesses. [9] - Kafin ya ba da wannan saƙo mai ban mamaki, mala’ika Jibra’ilu, wanda Allah ya aika ya ce mata: “Kada ki ji tsoro, Maryamu, gama kin sami tagomashi wurin Allah.”
Just before delivering this startling message, the angel Gabriel, who was sent forth from God, said to her: “Have no fear, Mary, for you have found favor with God.” [10] - An aika mu hidima a Koriya, ko da yake bai daɗe ba da yaƙin da aka yi shekara uku a ƙasar ta ƙare a cikin rani ta shekara ta 1953, kuma hakan ya ɓata ƙasar.
We were assigned to Korea, though three years of war had just ended in the summer of 1953, leaving that country devastated. [11] - Maimako, Ayukan Manzanni 10:34, 35 ta ce: “Allah ba mai-tara ba ne: amma a cikin kowacce al’umma, wanda ya ke tsoronsa, yana aika adalci kuma, abin karɓa ne gareshi.”
Rather, Acts 10:34, 35 states: “God is not partial, but in every nation the man that fears him and works righteousness is acceptable to him.” [12] - Ya aika wa dattawan ikilisiyar Afisus da ke da nisar mil 30, cewa su zo.
He sent for the older men of the Ephesus congregation, some 30 miles [50 km] away. [13] - Littafi Mai Tsarki ya ce: “Inda ’ya’yan Allah sun bayyanu ke nan, da ’ya’yan Shaiɗan: dukan wanda ba shi aika adalci ba, ba na Allah ba ne, da wannan kuma wanda ba ya yi ƙaunar ɗan’uwansa ba.”
The Bible says: “The children of God and the children of the Devil are evident by this fact: Whoever does not practice righteousness does not originate with God, nor does the one who does not love his brother.” [14] - An umurce mu mu “zama fa masu-koyi da Allah” kuma “mu aika nagarta zuwa ga dukan mutane.”
We are exhorted to “become imitators of God” and to “work what is good toward all.” [15] - Abin da ya sa ke nan yake da muhimmanci mu yi hankali da maimaita ko kuma aika labarin da ba mu tabbatar da gaskiyarsa ba.
That is why it is important to be cautious about repeating or forwarding unverified accounts. [16] - Sarkin ya aika a kamo waɗannan masu leƙen asirin birnin, amma Rahab ta ɓoye su a cikin rufin gidanta.
She hid them on the roof of her house, concealing them from potential captors sent out by Jericho’s king. [17] - 21 Babu talauci, babu mutane masu rashin gida, wurin kwanciya, ko kuwa anguwa da ke cike da aika laifi.
21 No more will there be poverty, homeless people, slums, or neighborhoods overrun with crime. [18] - Bulus ya aririce mu: “Iyakar abin da ku ke yi, ku aika da zuciya ɗaya kamar ga Ubangiji, ba ga mutane ba.”—Karanta Kolosiyawa 3:18-24.
Hence, Paul urged us: “Whatever you are doing, work at it whole-souled as to Jehovah, and not to men.” —Read Colossians 3:18-24. [19] - Günther ma wani misali ne, sojan Jamus ne da aka aika Faransa a lokacin yaƙin duniya na biyu.
Then there is Günther, who was a German soldier stationed in France during the second world war. [20] - Sai ya ce a riƙa aika masa Zion’s Watch Tower, wato Hasumiyar Tsaro ta Sihiyona.
He also subscribed to Zion’s Watch Tower. [21] - Mai-yin sata kada shi ƙara yin sata: amma gwamma shi yi aiki, da hannuwansa yana aika abin da ya ke da kyau, domin shi kasance da abin da za shi ɗiba shi bayar ga wanda ya rasa.”
Let the stealer steal no more, but rather let him do hard work, doing with his hands what is good work, that he may have something to distribute to someone in need.” [22] - 13 Ofishin reshe zai aika maka da bayanai masu amfani game da ƙasar don ka tsai da shawara, amma ba su ne za su ɗauki nauyin kula da kai ko nema maka izinin zama a ƙasar ko biza ko kuma masauƙi ba.
13 The branch office will send you helpful information about the country to help you make decisions, but it is not in a position to provide sponsorship letters or to supply residency, visa, or other legal forms or to locate accommodations for you. [23] - “Duniya ma tana wucewa, duk da sha’awatata: amma wanda ya aika nufin Allah ya zauna har abada.”—1 Yohanna 2:17; Misalai 2:21, 22.
“The world is passing away and so is its desire, but he that does the will of God remains forever.” —1 John 2:17; Proverbs 2:21, 22. [24] - Ka aika a kira shi, shi zai gaya maka ma’anar dukan wannan.’
Send for him, and he will tell you what all of this means.’ [25] - Saboda haka sa’ad da ta yi rashin lafiya kuma ta rasu, ikilisiyar gabaki ɗaya sun aika wa Bitrus saƙo cewa ya ta da ’yar’uwarsu daga matattu.
So when she suddenly fell ill and died, the whole congregation sent for Peter to implore him to resurrect their dear sister. [26]
- Muna kuma nuna ɗabi’a mai kyau idan ba ma yin taɗi ko aika saƙo ta waya ko yin ciye-ciye ko kuma yawace-yawace sa’ad da ake tsarin ayyukan.
Retrieved June 23, 2019, 6:12 pm via glosbe (pid: 20463)