Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:aike-aike

Discussion page of aike-aike

Glosbe's example sentences of aike-aike [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar aike-aike:
    1. Aike Aike Iri-Iri”
      Varieties of Operations” [2]

    2. Kafin ya ambaci hakan, ya ce: ‘Akwai hidimomi kuma iri iri, Ubangiji kuwa ɗaya ne. Akwai kuma aike aike iri iri, . . .
      He had stated earlier: “There are different ministries, and yet there is the same Lord; and there are different activities, . . . [3]

    3. Ka lura da hurarrun kalmomin da Bulus ya faɗa wa ikilisiyar da ke Korinti game da baiwar ruhu mai tsarki ta mu’ujiza a zamaninsa: ‘Akwai dai bayebaye iri iri, amma Ruhu ɗaya ne. Akwai hidimomi kuma iri iri, Ubangiji kuwa ɗaya ne. Akwai kuma aike aike iri iri, amma Allah ɗaya ne, shi wanda ya ke aikata dukan abu cikin dukan kowa.’
      Bear in mind Paul’s inspired words to the congregation in Corinth concerning the miraculous gifts of the spirit in his day: “Now there are varieties of gifts, but there is the same spirit; and there are varieties of ministries, and yet there is the same Lord; and there are varieties of operations, and yet it is the same God who performs all the operations in all persons.” [4]

    4. Ko da Jehobah ya tabbatar masa, Musa ya amsa: “Ya Ubangiji, ina roƙonka, ka aike ta hannun wanda za ka aike.”
      Although Jehovah reassured him, Moses replied: “Excuse me, Jehovah, but send, please, by the hand of the one whom you are going to send.” [5]

    5. Kiristoci da suke Antakiya “kowane mutum gwargwadon abin da ya iya, suka kudurta su aike gudunmuwa ga ’yan’uwa da ke zaune cikin Yahudiya, har kuwa suka yi, suna aike wurin dattiɓai ta hannun Barnaba da Shawulu.”—Ayukan Manzanni 11:28-30.
      In response, Christians in Antioch “determined, each of them according as anyone could afford it, to send a relief ministration to the brothers dwelling in Judea; and this they did, dispatching it to the older men by the hand of Barnabas and Saul.” —Acts 11:28-30. [6]

    6. Ya aike ni in yi shela, cewa lokaci ya yi da Ubangiji zai ceci mutanensa, ya kuma ci nasara a kan abokan gābansu. Ya aike ni domin in ta’azantar da masu makoki.”—Ishaya 61:1, 2; Luka 4:16-21.
      He has sent me to bind up the brokenhearted, to proclaim liberty to those taken captive and the wide opening of the eyes even to the prisoners; to proclaim the year of goodwill on the part of Jehovah and the day of vengeance on the part of our God; to comfort all the mourning ones.” —Isaiah 61:1, 2; Luke 4:16-21. [7]


Retrieved June 23, 2019, 6:12 pm via glosbe (pid: 21004)