Glosbe's example sentences of command [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar command:
- ABRAM had left a life of comfort in Ur in obedience to Jehovah’s command.
ABRAM ya bar rayuwar morewa a Ur a yin biyayya da umurnin Jehovah. [2] - 7-8. (a) What did Jehovah command parents to do?
7-8. (a) Mene ne Jehobah ya umurci iyaye su yi? [3] - (Romans 13:1) When such authorities command them to act contrary to God’s law, however, they “obey God as ruler rather than men.” —Acts 5:29.
(Romawa 13:1) Amma idan ikokin suka dokace su su yi abin da ya saɓa da dokar Allah, sukan “fi biyayya ga Allah da mutane.”—Ayukan Manzanni 5:29. [4] - • What connection do you see between obeying Jesus’ command recorded at Matthew 22:37 and sharing wholeheartedly in singing Kingdom songs?
• Wane nasaba ka gani yake tsakanin yin biyayya ga umurnin Yesu da ke rubuce a Matta 22:37 da kuma rera waƙoƙin Mulki da dukan zuciyarmu? [5] - What was Joseph’s “command concerning his bones,” and what was its effect?
Wane umurni ne Yusufu ya ba da “a kan zancen ƙasussuwansa,” kuma menene sakamakon? [6] - 19 Relief work is indeed an outstanding way in which we obey Christ’s command to “love one another.”
19 Aikin agaji muhimmiyar hanya ce ta yin biyayya ga umurnin da Yesu ya bayar cewa mu kasance da ‘ƙauna ga junanmu.’ [7] - Adam, in exercising his own free will, was personally responsible for his failure to obey Jehovah’s command.
Ta wajen yin amfani da ’yancinsa na zaɓe Adamu yana da hakki na rashin yin biyayya ga dokar Jehobah. [8] - Since you desire to obey God’s command to “let marriage be honorable,” you would be moved to improve the situation.
Tun da kana so ka bi dokar Allah ka sa “aure shi zama abin darajantuwa,” za ka yi ƙoƙari ka yi gyara. [9] - Therefore, we respectfully and willingly obey Christ’s command to ‘go and make disciples.’
Saboda haka, da son ranmu muna ladabi muna kuma biyayya da umurnin Kristi mu ‘je mu almajirtar.’ [10] - Moreover, the expression “use it . . . as fine stewards” is a command.
Bugu da ƙari, furcin nan ‘yi amfani da ita . . . [a matsayin] amintaccen mai riƙon amana,’ umurni ne. [11] - How did obedience to Jesus’ command save these people?
Ta yaya biyayya ga umurnin Yesu ya kāre waɗannan mutane? [12] - For example, according to Professor Gamble, when Augustine on one occasion heard the voice of a child in a neighboring house saying: “Take and read, take and read,” Augustine took that to be a divine command to open the Bible and read the first text that he saw.
Alal misali, Shehun malamin ya ce, akwai wani lokaci da Augustine ya ji wani yaron maƙwabcinsa yana cewa: “Ɗauka ka karanta, ɗauka ka karanta.” Sai Augustine ya yi zato cewa Allah ne yake gaya masa ya buɗe kowace aya ta Littafi Mai Tsarki ya karanta. [13] - 5 When the first human pair, Adam and Eve, disobeyed God’s clear command not to eat from the tree of the knowledge of good and bad, they did so deliberately.
5 Sa’ad da mata da miji na fari, Adamu da Hauwa’u suka taka dokar Allah kada su ci itacen sanin nagarta da mugunta, sun yi haka ne da gangan. [14] - (b) What command did Jesus give his followers about the making of vows?
(b) Wane umurni ne Yesu ya ba mabiyansa game da rantsuwa? [15] - (Acts 5:29) Also, our obeying Jehovah’s command to preach and to teach requires that we endure until the end of this system of things.
(Ayukan Manzanni 5:29) Kuma biyayyarmu ga dokar Jehobah na yin wa’azi da koyarwa ya ƙunshi jimrewa har zuwa ƙarshen wannan zamanin. [16] - At the king’s command, Ebed-melech took 30 men and rescued God’s prophet. —Jeremiah 38:8-13.
Da izinin sarkin, Ebed-melek ya ɗauki maza 30 kuma suka ceci annabin Allah.—Irmiya 38:8-13. [17] - Though David was well-meaning, his attempt to move the Ark in a wagon was in violation of God’s command and resulted in failure.
Ko da yake Dauda yana da manufa mai kyau, ƙoƙarinsa na ɗauko Akwatin a kan karusa ya saɓa wa dokar Allah. [18] - 17 After Jesus’ death, the disciples courageously obey his command to bear witness to him “both in Jerusalem and in all Judea and Samaria and to the most distant part of the earth.”
17 Bayan mutuwar Yesu, almajiransa sun bi umurninsa da gaba gaɗi na yin shaidarsa a “Urushalima, da duk ƙasar Yahudiya, da ta Samariya, har ya zuwa iyakar duniya.” [19] - Christ holds royal authority and possesses the power to command. —Psalm 2:8, 9; Isaiah 55:4; Daniel 7:13, 14.
Kristi yana da ikon sarauta da ikon ba da umurni.—Zabura 2:8, 9; Ishaya 55:4; Daniel 7:13, 14. [20] - So the command to abstain from blood means that we would not allow anyone to transfuse blood into our veins.
Saboda haka umurnin mu guje wa jini yana nufin cewa kada mu ƙyale kowa ya saka mana jini ta cikin jijiyoyinmu. [21] - Illustrate how a new disciple may be taught the command to show love.
Ka ba da misalin yadda za a iya koya wa sabon ɗalibi ya bi umurnin nuna ƙauna. [22] - 4 In that command given to our first parents, which was repeated to Noah and his sons, we see the main purpose of sexual relations: to produce children.
4 A umurnin da aka ba iyayenmu na farko, wanda aka maimaita wa Nuhu da ’ya’yansa, mun ga ainihin dalilin jima’i: don a haifi ’ya’ya. [23] - That, however, was contrary to Jehovah’s command.
Amma hakan ba daidai yake da umurnin Jehovah ba. [24] - Paul’s inspired words show that a man who is able to obey this command yet refuses to do so is comparable to one who has “disowned the faith.”
Hurarrun kalmomin Bulus sun nuna cewa mutumin da ya ƙi bin wannan umurnin ko da zai iya yin haka, ya yi daidai da wanda ya “mūsa wa bangaskiya.” [25] - (Mark 12:17) If we disobey a divine command because a human tells us to, we are giving to man what belongs to God.
(Markus 12:17) Idan muka taka dokar Allah domin mutum ya umurce mu, muna bai wa mutum abin da yake na Allah. [26]
- ABRAM had left a life of comfort in Ur in obedience to Jehovah’s command.
Retrieved July 6, 2019, 9:01 pm via glosbe (pid: 9153)