Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Glosbe's example sentences of echo [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar echo:
    1. (Romans 12:19) If we show a waiting attitude, we will echo the firm conviction expressed by the apostle Paul: “Is there injustice with God?
      (Romawa 12:19) Idan muka nuna halin hakuri, za mu maimaita tabbaci da manzo Bulus ya furta: “Da rashin adalci tare da Allah? [2]

    2. Indeed, may we continue to echo the prayer of the psalmist: “Make my eyes pass on from seeing what is worthless.”
      Hakika, bari mu ci gaba da maimaita addu’ar mai zabura: “Ka kawar da idanuna ga barin duban abin banza.” [3]

    3. Because we want to please him and remain in his love, we echo the sentiments expressed by the apostle Paul: “We wish to conduct ourselves honestly in all things.”
      Domin muna son mu faranta masa rai kuma mu tsare kanmu a cikin ƙaunarsa, muna yin abin da manzo Bulus ya faɗa a kalamansa: “Muna so mu yi tasarrufin kirki cikin dukan abu.” [4]

    4. Forever grateful to Jehovah for his protection, individually and collectively, they will echo words of long ago: “Let me sing to Jehovah, for he has become highly exalted. . . .
      Za su yi godiya ta har abada ga Jehovah domin kāriyarsa, ɗaɗɗaya da kuma rukuni, za su furta kalmomi na dā cewa: “Zan rera waƙa ga Ubangiji, gama ya ɗaukaka ƙwarai. . . . [5]

    5. If a Christian does not fully understand a new explanation of a scripture, he does well humbly to echo the words of the prophet Micah: “I will show a waiting attitude for the God of my salvation.” —Micah 7:7.
      Idan Kirista bai fahimci sabon bayani na wani nassi ba, yana da kyau ya yi ƙoƙari cikin tawali’u ya maimaita kalmomin Mikah: “Zan jira Allah na cetona.”—Mikah 7:7. [6]

    6. 6:11) But with the strengthening power of God’s holy spirit, we can echo the words of Jeremiah in today’s text. w17.08 7 ¶18-20
      6:11) Amma da taimakon ruhu mai tsarki dukanmu za mu iya faɗin abin da Irmiya ya faɗa a nassin yini na yau. w17.08 7 sakin layi na 18-20 [7]

    7. Therefore, may we echo the words of the psalmist who wrote: “I shall certainly meditate on all your activity, and with your dealings I will concern myself.” —Psalm 77:12.
      Saboda haka, bari mu yarda da kalmar mai zabura Dauda wanda ya rubuta: “Zan yi ta bimbinin dukan aikinka, in yi maganar zuci a kan aike aikenka.”—Zabura 77:12. [8]

    8. (Hebrews 11:6) Most of us long for the fulfillment of God’s promises and echo the sentiment of the apostle John: “Amen!
      (Ibraniyawa 11:6) Yawancinmu muna son ganin cikan alkawuran Allah kuma muna maimaita abin da manzo Yahaya ya ce: “Amin. [9]

    9. As we reflect on what Jehovah is accomplishing, we are moved to echo these sentiments of the psalmist: “Many things you yourself have done, O Jehovah my God, even your wonderful works and your thoughts toward us; there is none to be compared to you.”
      Yayin da muke tunani a kan abin da Jehobah yake cim ma wa, mun motsa mu furta waɗannan kalamai na marubucin wannan zaburar: “Ya Ubangiji Allahna, ayyuka masu-ban al’ajabi, waɗanda ka yi, suna dayawa, duk da tunaninka waɗanda sun nufo wajenmu: ba su lissaftuwa a gabanka; ko da ni ke so in bayyana su in bada labarinsu, sun fi gaban lissafi.” [10]

    10. Paul’s words here echo the first Bible prophecy, recorded at Genesis 3:15, pointing to the Devil’s eventual destruction.
      Waɗannan kalmomin Bulus suna maimaita annabcin farko a cikin Littafi Mai Tsarki da aka rubuta a Farawa 3:15, wanda yake nuni ga halakar Iblis a nan gaba. [11]

    11. By taking these to heart, we can echo the words of the psalmist who stated: “When my disquieting thoughts became many inside of me, your own consolations began to fondle my soul.”
      Idan muka riƙa tuna wannan, za mu maimaita kalmomin mai Zabura wanda ya ce: “Sa’ad da nake alhini, ina cikin damuwa, ka ta’azantar da ni, ka sa in yi murna.” [12]

    12. Many of the coping skills that they have learned echo the timeless advice found in the Bible.
      Hanyoyin jurewa masu yawa da suka koya sun jitu da waɗanda suke cikin Littafi Mai Tsarki. [13]

    13. They echo the view of such religious leaders as theologian Robert C.
      Sun amince da abin da shugabannin addinai irinsu ɗan tauhidi Robert C. [14]

    14. Reject whatever it says, and echo Jesus’ words: “Go away, Satan!”
      Ka ƙi dukan abin da ta ce, kuma ka maimaita kalmomin Yesu: “Rabu da nan, ya Shaiɗan.” [15]

    15. 20 Surely we echo Nehemiah’s prayer: “Do remember me, O my God, for good.”
      20 Hakika muna sake maimaita addu’ar Nehemiah: “Ka tuna da ni, ya Allahna, tare da alheri.” [16]

    16. Surely our hearts move us to echo the exhortation that concludes the book of Psalms: “Every breathing thing —let it praise Jah.” —Psalm 150:6.
      Hakika zuciyarmu ta motsa mu mu furta yabo da ya rufe littafin Zabura: “Abin da yake da numfashi duka shi yi yabon Ubangiji.”—Zabura 150:6. [17]

    17. (Psalm 40:4) Millions today wholeheartedly echo David’s thoughts.
      (Zabura 40:4) Miliyoyi a yau suna furta kalmomin Dauda da zuciya ɗaya. [18]

    18. What a reason to echo the opening words of Psalm 112, “Praise Jah, you people”! —Heb.
      Lallai wannan zai sa mu furta kalaman farko na Zabura 112, “Hallelujah!”—Ibran. [19]

    19. Let all continue to echo the chorus of the psalmist: “Every breathing thing —let it praise Jah.
      Bari dukanmu mu ci gaba da bin waƙar mai Zabura: “Abin da yake da numfashi duka shi yi yabon Ubangiji. [20]

    20. Let us be resolved to accept and make full use of Jehovah’s loving help so that we may echo the words of our text for the year 2005: “My help is from Jehovah.” —Psalm 121:2.
      Mu ƙuduri niyyar samu da kuma yin amfani da taimako daga Jehobah don mu ce cikin jituwa da kalmomin jigonmu na shekara ta 2005: “Taimakona zai zo daga wurin Ubangiji.”—Zabura 121:2. [21]

    21. In humility, they echo the words of Paul: “Brothers, I do not yet consider myself as having laid hold on it; but there is one thing about it: Forgetting the things behind and stretching forward to the things ahead, I am pursuing down toward the goal for the prize of the upward call of God by means of Christ Jesus.”
      Suna ji kamar Bulus wanda ya ce: “’Yan’uwa, ni ban maida kaina na ruska ba tukuna: amma abu ɗaya ni ke yi, ina manta da abubuwan da ke baya, ina kutsawa zuwa ga waɗanda ke gaba, ina nace bi har zuwa ga goal, in kai ga ladan nasara na maɗaukakiyar kira ta Allah cikin Kristi Yesu.” [22]

    22. Their modern views often merely echo the Bible’s ancient inspired wisdom.
      Ra’ayoyinsu na zamani yana furta hurarren hikimar Littafi Mai-Tsarki na dā ne. [23]

    23. At Jehovah’s time you will be able to echo Job’s words addressed to the Creator: “You will call, and I myself shall answer you.”
      A lokacin da Jehobah ya ga ya dace za ka maimaita kalmomin da Ayuba ya yi ga Mahalicci: “Za ka yi kira, ni kuwa zan amsa.” [24]

    24. 121:5) With good reason we echo the sentiments of the psalmist who wrote: “Happy is the nation whose God is Jehovah, the people he has chosen as his own possession.” —Ps.
      121:5) Muna da dalili mai kyau na amincewa da abin da kalaman marubucin zabura, sa’ad da ya ce: “Mai albarka ce al’ummar nan wadda Ubangiji ne Allahnta; mutanen da ya zaɓa domin gādonsa.”—Zab. [25]

    25. Did it come out of a clear blue sky, or did it echo bafflingly from the hillsides?
      An yi hadari kafin tsawar ta soma ko kuwa ƙarar tsawar tana tasowa ne daga bayan manya-manyan duwatsu? [26]


Retrieved April 5, 2020, 1:47 pm via glosbe (pid: 4918)