Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Glosbe's example sentences of jira [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar jira:
    1. Da ta ji cewa yana zuwa, sai ta yi ƙwalliya kuma ta gyara sumarta, sa’an nan ta jira shi a wundon da ke saman gidanta.
      When she heard that he was coming, she put on makeup, did her hair, and waited by her upstairs window. [2]

    2. Dole ne ya yi haƙuri kuma ya jira “amfanin ƙasa mai-tamani.”
      He accepts that he needs to wait patiently for “the precious fruit of the earth.” [3]

    3. 12 Yusufu tattaba kunnen Ibrahim ya jira Jehobah da zuciya ɗaya.
      12 Abraham’s great-grandson Joseph also showed a willingness to be patient. [4]

    4. A’a, ya ɗan jira tukuna.
      No, he would have to wait. [5]

    5. Ko da yake dukansu suna sa rai za su warke a ƙarƙashin Mulkin Allah, ba sa jira har sai lokacin da Allah ya sauƙaƙa masu wahalarsu kafin su yi wani abu a hidimarsa.
      Though all of them hope for divine healing under God’s Kingdom, they are not waiting until God relieves them of their problems before trying to do something in his service. [6]

    6. Idan ka ga kamar ka daɗe kana jira, ka tuna cewa mai haƙuri yakan dafa dutse kuma ya sha romonsa.
      If time seems to pass slowly, fight anxiety and impatience. [7]

    7. (b) Me ya sa dukan ƙabilun Isra’ila suke bukatar su jira Jehobah cikin haƙuri kamar yadda Irmiya ya yi?
      (b) Why did all the tribes of Israel need to cultivate a waiting attitude? [8]

    8. (b) Wane lokaci ne muke jira?
      (b) We look forward to what time? [9]

    9. Yaya ne ƙauna za ta motsa mu ko da mun daɗe muna jira?
      How will love motivate us even if it seems that we have been waiting a long time? [10]

    10. (Farawa 31:30; Zabura 84:2) Lallai fa, Jehovah ya jira tashin matattun da marmari.
      (Genesis 31:30; Psalm 84:2) Clearly, Jehovah must keenly anticipate the resurrection. [11]

    11. (Galatiyawa 5:22, 23) Za a samu ci gaba, ba ta jira wani ya yi wani abu ba, amma ta cika namu hakkin, muna nuna cewa muna yin ibada.—Kolossiyawa 3:18-21.
      (Galatians 5:22, 23) Progress will come, not by waiting for the other person to do something, but by doing our own part, thus showing that we practice godly devotion. —Colossians 3:18-21. [12]

    12. Ko da yake dole ne mu jira sabuwar duniya da aka yi alkawarinta domin dukan wahala da azaba su shuɗe, Jehobah yana wani abin ban sha’awa ga mutanensa a yanzu.
      Though we will have to wait until the promised new world for all pain and suffering to vanish, Jehovah is doing something marvelous for his people right now. [13]

    13. Zai fi dacewa ta ɗan jira kaɗan kafin ta yi baftisma ne?’
      Would it be better to have her wait before getting baptized?’ [14]

    14. (Ru’ya ta Yohanna 1:10, 11) Ka jira Allah da Kristi Shugaban ikilisiya cikin haƙuri.
      (Revelation 1:10, 11) Patiently wait on God and Christ, the Head of the congregation. [15]

    15. Ya ce: “Zan jira Allah na cetona.”
      He declares: “I will show a waiting attitude for the God of my salvation.” [16]

    16. Bulus ya ƙarfafa matasa su jira har sai sun wuce “lokaci” da sha’awar jima’i take da ƙarfi sosai.
      Paul encourages youths to wait at least until they are past “the bloom of youth,” when sexual desires are most powerful. [17]

    17. (Ibraniyawa 10:12, 13) Sa’ad da Yesu ya koma sama ya yi jira na dogon lokaci.
      (Hebrews 10:12, 13) So a lengthy period of waiting followed Jesus’ arrival in heaven. [18]

    18. Sa’ad da muke jira sai na tuna da wani abin da ya faru shekara 15 da suka gabata.
      As we waited, an event of 15 years earlier flashed through my mind. [19]

    19. Jehobah ya yi dubban shekaru yana jira don a warware matsalar da Shaiɗan ya jawo a lambun Adnin.
      Jehovah has been waiting patiently for thousands of years so that the moral issues raised in the garden of Eden could eventually be settled beyond a doubt. [20]

    20. 12 Mun fahimci cewa ƙarshen zai iya zuwa a kowane lokaci; Jehobah ba zai jira har sai an yi wa kowane mutum a duniya wa’azi ba.
      12 We recognize that the end could come at any time; Jehovah’s timing is not contingent on our giving a personal witness to every individual on the planet. [21]

    21. Saboda haka Yusufu ya auri Maryamu, suka jira a haifi Yesu.
      So Mary and Joseph get married, and they wait for Jesus to be born. [22]

    22. Don magance ramuwa, yawancin kamfani sukan sa masu tsaro su raka ma’aikatan da aka sallama zuwa ofishinsa, su jira shi ya kwashe kayansa, sai su raka shi har sai ya fita daga kamfanin.
      To combat the threat of revenge, many companies have resorted to having a security officer escort a dismissed employee to his desk, wait for him to clear out his things, and walk him off the premises. [23]

    23. KA KASANCE DA HALIN “JIRA
      “SHOW A WAITING ATTITUDE[24]

    24. 18. (a) Ta yaya Yesu ya nuna halin jira kullayaumi?
      18. (a) How has Jesus always shown a waiting attitude? [25]

    25. Me ya sa yake da muhimmanci mu jira Jehobah?
      Why is waiting on Jehovah so important? [26]


Retrieved March 3, 2021, 3:29 pm via glosbe (pid: 12716)