Glosbe's example sentences of tons [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar tons:
- One writer estimates that “each fruit-bearing [palm] tree will have yielded two or three tons of dates as tribute to its owners in the course of its lifetime.”
Wani marubuci ya kimanta cewa “kowane itacen dabino zai iya yin ’ya’ya har tan biyu ko uku na dabino da mai shi zai samu riba sa’ad da take raye.” [2] - The blue whale has an average weight of 120 tons —as much as 30 elephants!
Wani babban kifi mai matsakaicin nauyin tan 120 ne—wato nauyin giwaye 30! [3] - One source says that it has a mass of “2 billion of billion of billion tons” —99.9 percent of the mass of our solar system!
Wani tushe ya ce rana ta fi duniyarmu girma sau 330,000. Wato, rana tana da girma da ta kai kusan dukan tsarin rana! [4] - * Every second this solar reactor consumes five million tons of nuclear fuel, showering the earth with life-sustaining energy.
* Kowace daƙiƙa wannan ƙarfin rana yana cin tan miliyan biyar na ƙarfi irin na nukiliya, yana ba ma duniya zafi da ke kiyaye rayuka. [5] - This “invisible forest” cleans our air by drawing out billions of tons of carbon dioxide.
Waɗannan “tsiro marar ganuwa kamar kurmi suke” da yake tsabtace iska ta wurin cire biliyoyin tan na iskar ƙuna. [6] - Jehovah’s Witnesses in other parts of the country immediately organized relief committees, and in a short time, they had gathered tons of food and had paid the cost of transporting the supplies.
Nan da nan, Shaidun Jehobah da suke wasu ɓangare a ƙasar suka kafa kwamitin kayan agaji, kuma ba da daɗewa ba, suka tara abinci mai yawa kuma suka biya kuɗin motar kai waɗannan kayayyaki. [7] - For example, the sun changes five million tons of its matter into energy every second.
Alal misali, ya halicci rana kuma tana ba da haske da zafi sosai. [8] - To help their afflicted fellow believers, Jehovah’s Witnesses in Belgium, France, and Switzerland airlifted some 300 tons of clothing, medicine, tents, food, and other supplies.
Don su taimaki ’yan’uwansu, Shaidun Jehobah da ke Belgium da Faransa da kuma Siwizalan suka aika da tan 300 na tufafi da magunguna da wajen shimfiɗa da abinci da kuma wasu abubuwa. [9] - (Ezekiel 1:10; Revelation 4:6, 7) The choice of bulls as a representation was fitting because the 12 copper bulls supported the huge “sea,” which weighed some 30 tons.
(Ezekiyel 1:10; Wahayin Yahaya 4:6, 7) Siffofin bijimai ya dace domin ‘kwatarniyar’ tana bisa bijimai 12 na azurfa, wadda ke da nauyin tan 30. [10] - These additional funds will provide emergency food, nutrition assistance, and other aid including safe drinking water, thousands of tons of food, and deliver health programs to prevent the spread of deadly diseases like cholera to millions of people.
Wadannan karin kudaden tallafi za su taimaka wajen samar da abinci na kar-ta-kwana, samar da abinci mai amfani da ruwan sha mai tsafta, tan dubunnai na abinci da shirin samar da kiwon lafiya ga miliyoyin mutane domin dakile yaduwar cututtuka masu barazana ga rayuwa kamar amai da gudawa. [11]
- One writer estimates that “each fruit-bearing [palm] tree will have yielded two or three tons of dates as tribute to its owners in the course of its lifetime.”
Retrieved October 19, 2020, 10:09 am via glosbe (pid: 12625)