Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

addictions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
addiction

Plural
addictions

Tilo
jaraba

Jam'i
babu (none)

  1. The plural form of addiction; more than one (kind of) addiction. <> jam'in jaraba.

    (Galatians 6:7) Millions who disregard Bible principles are reaping such tragic consequences as unwanted pregnancies, loathsome diseases, or debilitating addictions.
    (Galatiyawa 6:7) Miliyoyin mutane da suka raina mizanan Littafi Mai Tsarki suna girbe bala’i kamar su cikin shege, cututtuka masu ban ƙyama, ko kuma jarabobbi.

    Spiraling deeper into my addictions, I began selling drugs to support my lifestyle.
    Na soma sayar da miyagun ƙwayoyi domin in sami kuɗin shaye-shaye kuma hakan ya sa na daɗa dulmaya cikin wannan jarabar.

    However, I started studying the Bible, and with Jehovah’s help, I cleaned up my life and broke free from my addictions.
    Amma, sai na fara nazarin Littafi Mai Tsarki, kuma da taimakon Jehobah, na gyara rayuwata kuma na bar shaye-shayen da nake yi.

    11 “Of all the addictions that I had before I became a Witness, pornography was by far the most difficult to break,” wrote a Christian brother.
    11 “A cikin dukan mummunan halaye da nake da su kafin na zama Mashaidi, wanda ya fi mini wuya na daina, shi ne kallon hotunan batsa,” in ji wani ɗan’uwa Kirista.

    In fact, his addictions got worse.
    Abin taƙaici, shaye shayensa ya yi tsanani.

    Financial benefits also result when a person avoids such unscriptural habits and addictions as gambling, smoking, and drug abuse.
    Amfanin kuɗi na zuwa yayin da mutum ya guje wa halaye da ba na nassi ba irin su caca, shan taba, da shan miyagun ƙwayoyi. [1]
Contents