Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

almakashi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Etymology

Borrowed from Arabic مَقَصّ‎ (maqaṣṣ).

Noun

Tilo
almakashi

Jam'i
almakasai or almakasa

Singular
scissor

Plural
scissors

A pair of scissors

àlmakàshī m (plural àlmàkàsai, possessed form àlmakàshin)

  1. scissors <> wuƙaƙe biyu iri guda ɗai-ɗai, akwai makama ga kowanne, suna haɗe da juna a ɗaure sako-sako da ƙusa ko wani ƙarfe; ana amfani da shi wajen yankan abubuwa kamar ƙyalle, takarda, fata, ko roba da sauransu.

[1]