Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

burma

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Tilo
burma

Jam'i
burmuna

f

  1. wata irin jaka da ake yi da ganyen tukurwa ana ajiye kaya a ciki.

Verb

  1. invert small calabash over mouth of larger one to prevent spilling. <> kifa wani ƙoƙo cikin masaki cike da ruwa don hana shi zuba.
  2. (burmar da, burmad da) cave in (of a roof) <> rifta.
    Rufin ɗaki ya burma. <> The roof of the room caved in.
  3. lead astray <> tura mutum cikin wani hali don ya cutu.
    Ya burma ni. <> He lead me astray.
  4. daɓa, ko soka ko cusa
    Ya burma masa wuƙa a ciki.
  5. arce <> to take off suddenly.
    Ya burma da gudu. <> He took off and ran.