Noun
f
- translation, interpretation, define <> maganar da aka juya daga wani harshe zuwa wani.
- where lethologica is defined as the ‘inability to remember the proper word’. [1] <> inda a ciki aka fassara kalmar ta 'lethologica' a matsayin 'kasa tuna kalmar da ta dace'. [2]
- “You should never ever interpret just one gesture. You need four to five clues to come up with an interpretation,” Schuermann says. [3] <> "Kada ka taba fassara kallo daya kawai, kana bukatar hanyoyi hudu zuwa biyar kafin ka iya fassara ko wane irin mutum ne, " in ji Schuermann.[4]
- An Yi Taron Bitar Fassarar Harsuna a Kano [5]
Verb
- to translate, interpret, evaluate <> juya magana daga wani harshe zuwa wani a magance ko a rubuce.
- “We all evaluate the situations we encounter very differently. [6] <> Dukkanninmu muna fassara yanayin da muka samu kanmu daidai da fahimtarmu wadda ba lalle ta zama daya ba. [7]
- Amma da wannan sabon tsarin, mai yiwuwa za a iya fassara mujallar cikin harsuna fiye da hakan. <> With the shorter format, it may now be possible to translate this journal into even more languages. [8]