- See also gewaya
Noun
Jam'i |
m
- wani kewayayyen ado da ake yi wa riga.
- Synonyms: manne and walankeluwa
- bukka.
- magewayi ko ban ɗaki. <> the restroom, bathroom.
- ambiguities
- of which some verses are precise—
a cikin shi akwai ayoyi mara gewaye-gewaye -–Quran/3/7
- of which some verses are precise—
- surroundings
- Synonym: gefe
- whose surroundings we have blessed <> wanda muka sanya albarka a gefensa = wanda muka sanya albarka a gewayensa. --Quran/17/1