Verb
- memorize, memorized.
- Ina son na haddace Al'Ƙurani. <> I would love to memorize the Qur'an.
- "Duk wanda ya haddace ayoyi goma na farkon Suratul Kahafi to za a tsare shi daga fitinar Dujal."
If anyone learns by heart the first ten verses of the Surah al-Kahf, he will be protected from the Dajjal. --[ Muslim #809 ] / Quran/18/Rijiyar_Lemo_Tafsir
- Ina son na haddace Al'Ƙurani. <> I would love to memorize the Qur'an.