Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

halaka

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

destroy, destruction

Suna

Tilo
halaka

Jam'i
babu (none)

f

  1. mutuwa ko lalacewa ko ɓacewa <> death, destruction, perishing, slaying
    Wani abokina ya janye ni daga halaka
    A friend of mine pulled me out of grave danger.

    Satan is leading men astray “with every powerful work and lying signs and portents and with every unrighteous deception for those who are perishing.”
    Shaiɗan yana ɓatar da mutane “da dukan iko da alamu da al’ajabai na ƙarya, da dukan ruɗami na rashin adalci domin waɗanda su ke halaka.”

Verb

  1. mace <> to perish, slay
  2. ɓata <> begone
  3. lalace <> destroy, topple, ruin.
    1. He says, "by allah, (the arabic is ta-llahi; which a stronger oath than the more usual wa-llahi) decidedly you were almost about to topple me down indeed. <> Ya ce (masa), "wallahi, lalle, ka yi kusa, haƙiƙa, ka halaka ni." = [ 37:56 ] Zai je (masa ya) ce, "ta'allahi, ka yi kusan ka halaka ni." --Qur'an 37:56
    2. And his fruits were encompassed [ by ruin ], <> Kuma aka halaka dukkan 'ya'yan itãcensa = Kuma haka ne, an shafe gonarsa --Qur'an 18:42
  4. Alternate form of hallaka
  5. fitar da rai; kashewa, <> taking a life
    An halaka su <> Their lives were taken.

Derived terms

Google translation of halaka

Perish, destroyed.

  1. (noun) havoc <> halaka, rushewa;