Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hana

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

hana | hano | hane

  1. to prevent, stop, forbid
    1. Ta bada tallafi ga ayyukan hana yaduwa cutar murar Tsuntsaye ta hanyar shirya kwasa-kwasai a cibiyoyi a nahiyar Afirka, cikin watan jiya watan Janairu, 2007.
      She supported efforts at preventing the spread of avian influenza by organizing courses at 6 centers in Africa last month, January 2007. --UMD_NFLC_Hausa_Lessons/12

    2. and nothing has prevented us from sending signs
      kuma babu abin da ya hana mu, mu aika da ayoyi = babu abin da ya hana mu, mu aika da mu'ijizai. --Qur'an 17:59

    3. Sani doesnt allow his humble beginnings and means to deter him from photography
      Sani bai bari talauci ya hana shi ɗaukar hoto --trt/photographer_sanimaikatanga
See also hanawa, and deterrence
Contents