Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Adverb
Positive |
Comparative |
Superlative |
- (sentence adverb) You use however to show that there is a contrast between two ideas. <> ko da yake, duk da dai, duk da haka, sai dai, amma. ko yaya/koyaya.
- It was very long. However, it was not long enough. <> Da tsawo, duk da dai tsawon bai kai ba.
- However, subordinate males that perform this song-and-dance routine risk being noticed and attacked by the dominant male. [1] <> Ko da yake wasu kananan zakarun sukan yi irin wannan waka da rawa tare da kasadar akwai yiwuwar manyan zakaru su kai musu hari. [2]
- You used however to say the size, amount, or other quality is not important. <> ko min, ko ma girman... , ko yaushe ne... duk sanda. Ana amfani da wannan don a nuna rashin muhummancin yawan abu ko girma. gwargwado.
- You call me however late you arrive. <> Ka kira ni duk sanda ka iso ko min ƙaƙa.
- We should care about all living things, however small. <> Ya kamata mu damu da halittoci, ko min ƙanƙancinsu.
- I have to buy it, however much it costs. <> Dole zan siya ko ma nawa ne.
- in any way <> ta hanyar ko ina, ko/duk yadda
- However you say it, it means the same thing. <> Duk yadda ka ce, ma'ana ɗaya ce.
- You can do it however you like. <> Ka iya yi duk yanda ka so.